Recent Updates

Sugar Mommies L

 


م افنان✍️💞: Page *L*



Garaɓasa!


Ina kuke matan Albarka,ku marmatso kusa ga kayan gyaran aure ,kayan samun lada daga Hannu ƴar uwarku maman Shuraim ƴar mutan sokotawa.


Kayane cikin garaɓasa Bononzan ƙarshen shekara ,zaki samu kayayyaki kala biyar akan kuɗi 5k kacal👌

Kayan sun hada da:

1.CICCIƁI

2.KAZA

3.DAKA MAI KYAU DA SAURIN SAUKAR DA NI'IMA

4.MATSI (MAKALE MATA)

DA

TSUMI (DARE ƊAYA WANKA DOZIN)


DUK AKAN KUƊI 5000# 



Ƙawata ,Hajiya Karki sake ayi tafiyar nan babu ke munyi sauki mun karya farashi ,A warware Aljihu a kwashi garan maman Shuraim ƴar mutan sokotawa ,muna saida ɗaya muna bada sari.


Garaɓasan ta kwana uku ne rak👌


Muna tura kaya ko ina a faɗin ƙasar nan har Niger...sai kunzo


*L*

Ahmed Yina sauka a Kano bai hari gidansu ba likewise bai yi tunanin zuwa ƙauyen su Nuratu ba kai tsaye ya nufi gidan um_jafar ya san itace kaɗai wacce zata iya kawo masa mafita a matsalar sa da Nuratu .

A falo ya tarar da Um_jafar tana gyaran farce (ƙumba) .

Da sassanyar muryarsa irin na nutsatsun maza wa'inda basu saba da kwarafniya ba ,ya rangaɗo mata sallama,sannan yaja ya tsaya a bakin ƙofar ,yina jira ayi masa iso 

With a broad smile ta ɗago kanta ,gamida arba da fuskar ƙanin mijinta

"Wa idona yike gani kamar a mafarki?...kai amma kaidai bakada kirki ɗazu mu gaisa dakai bakace mun kana tafe ba?"


"Um_jafar ko In juya ne ba'a maraba dani?"


Miƙewa tayi tana tafa hannu "maraba lale da baƙin Japan ,yaudai Gidana yinata Albarka ɗazun nan ƙanwata Nuratu ta zo itama "


Zaro ido yayi "Tana ina?...ta faɗa maki ko?"


Mamaki abun ya bata yanda gabaɗaya ya firgice ,to me ya firgita shi ? Maimakon yayi mamaki ya akayi aka ganta?.


Cikin mamaki ta buɗe baki zata wurgo masa tambayar da ya Addabi zuciyarta 


Daidai nan Nuratu ta fito ɗaure da towel tana tsantsane jiƙaƙƙen gashin kanta da ƙaramin towel 

Tun kafin ta shigo falon ta ƙwalla kiran "Anty zo ki bani body cream dinki..."


Haɗiye maganarta tayi lokaci guda bututun hancinta ya shaƙi ƙamshin halitta ɗaya a faɗin duniyarta wato Ahmed 


Murtsuke ido tayi ‘Yaushe idona ya fara mun gizonsa’ ta tambayi kanta a hankali


"Ahmed ga Nuratu"

Jibi yarinyar da ta bamu wuya wajen nemanta ji ta fes ,tayi kyau kamar ƴar Morocco ,bata baka mamaki ba?"


"Wai bata fada maki Ba?"


Hade gira tayi cikin mamaki

"Me zata fada mun?"

Katseta tayi da sauri "Na fada mata komai AHMED ! Ai ƴar uwata ce ,inada wanda zan fada masa ne bayan su?"


"AHMED!?"

ya nanata a mamakance ,baitaba tunanin akwai ranar da nuratu zata iya kiran sunansa kai tsaye ba


Ɗaga masa gira tayi ta watsa masa Idanuwarta ras ba kunya ba tsoro 


Um_jafar da suka sakata a tsakiya ruɗewaa tayi "wai me ke faruwa ne uhum Nuratu"


Cikin hargagi tace "ki tambayesa mana ,wallahi Allah sai ya sa....ka..." Daka mata wani mugun tsawa tayi 


"Dama haka kika zama mara ɗaa ? Wlh wayewar bai tsinana maki komai ba sai Fitsara ,Nuratu zageshi kinji ,ai na tabbatar nima zaki iya zagina maza zagesa inji"


Fashewa tayi da kuka ta juya da gudu zata shige ɗakin da ta fito 


Dasauri ya bita ya riƙo kwankwasonta da hannuwarsa biyu ,hannuwanta takai tana buge hannunsa ,amma yaƙi cikata kuma yaƙi magana .


"Antyyy a gaban idonki ake aikata haramci? Ni ba muharramansa bane sa zai riƙe mun ƙugu"


"Ahmed sake ta" shiru yayi baice komai ba 


"Mtseww mazinaci kawai! " Wani cik yaji kamar an soka masa mashi a ƙirji ,baisan sanda da sauri ya cikata ba


Yina kuwa cikata um_jafar ta ɗaura mata mari 

Ai kuwa tsage da ƙara. ta zube a ƙasa ,ɗaga ƙafarta tayi zata hamɓareta ,da sauri ya riƙe ƙafar um_jafar 


"Ba ita kaɗai bane zaki ja muna asaran baby"


"Bab...what?" Ta faɗa da mamaki


"How do you know she's pregnant?"


Lashe leɓen bakinsa yayi kamar maye yaje ya miƙa hannu zai ɗago Nuratu 


A wannan karon ba Nuratu ba harta um_jafar saida ta magantu


"Haba wai me yasa kake son taɓa ta ne?"


"Salon Iskancin kenan Anty na fada maki kwarto ne ,ƙila ya biyo Ni nan ɗin ne ya kara mun fyaɗe n" 


"Noooorrr"

Cikin ƙaraji ya kira sunanta "ƙarya nayi maka ? Ko antynma alaye zakayi mata bakayi mun fyaɗen ba ,ka mannawa mr. John (mai gadi) sharri "


"Na shiga uku Ahmed mai nakeji ne aina kuka hadu Plz kuyi mun bayanin da zan fahimta kun sani a duhu"


Ajiyar rai yayi "Um_jafar nayi wauta kuma laifi na ne" katse shi tayi cikin rashin kunya 


"Me yasa baka ce ma matarka hakan ba saboda kana tsoronta? Sai ka alaƙanta cikin da ka bunbura mun da mai gadinka?"


"Ya Salam,ciki kuma? Shege a zuriyar mu ? Dama abunda ake fada akanki gaskiya ne Nuratu😢" Scrolled down as she is about to cry


Tuni Nuratu ta ɓarke da kuka "kaga abunda ka ja mun ko?"


Duk sun tasashi a gaba kowa da ƙorafinta , yayi yayi sunki sauraransa

Kawai sai ya mike "shikenan na tafi na barku duk hukuncin sa zaku yanke ku yanke amma dai ciki nawa ne kuma duk wanda ya taɓa mun lafiyar cikin sai munyi Shari'a da shi"


Hangame baki um_jafar tayi cikin mamaki ,itakuwa Nuratu tuni ta sarƙe da kuka mai shesheƙa.


"Ahmed kayi mata cikin shege?"


"Ɗana ɗan halas ne bisa shaidu karki sake sheganta mun ɗa"


"Ƙarya Yike yi,daga aikatau?! Yina kirana da ƴar amana gashi ya bunbura mun ciki" 


Sai yanzu Um_jafar ta gane karatun ,wato dama tsawon shekarun nan Ahmed suna tare da Nuratu a Japan,gaskiya buɗewar idon nata yayi yawa ,ashe da walakin.


"Nuratu ki shiru yayi mun bayani in kuma in ƙyale ku ne sai ku tashi ku bar mun gida ko Ni in futa in bar muku gidan"


Shiru tayi tana hararansa ,gamida wulla masa kallo mai cike da tsana.


Da ƙyar ta shawo kan Ahmed don shima har ya hau dokin zuciya .


Labari ya fara karanto masu daki daki tun daga rasuwar mai martaba ,shigar Nuratu boarding school har zuwa baranta a kasuwa da yanda Dr. Fauza ta tsinto ta ....jan ajiyar zuciya yayi ya kalli Nuratu "Akaf labarin da na fada anyi haka ko baayi ba?" Hararansa tayi maimakon Amsa 


Girgiza kai yayi yina hura hanci don ya soma hassala ,haka ya cigaba da basu labarin da dukkansu basu sani ba ,wato yanda yaso maida Nuratu ƙauyansu da tozarcin sarki mijin mamanta ,da yanda kakan Nuratu ya ɗaura mashi auren su tun kafin su tafi Japan


Gyara zama Nuratu tayi da mamaki 

"Kar kayiwa tsoho sharri don kasan ya mutu!"


"Ni in masa sharri to bari kiji baki isa In maki ƙarya ba bare in jinginawa mamaci ƙarya ,ai akwai shaidu sai kuje ƙauyen kuji ,Infact iya da su Nura da duk mutanen ƙauyen sunsan na aureki"


Jikinta ne yayi sanyi ,farinciki za tayi ko baƙin ciki?


"To meyasa baka taɓa fadamun ba" 


"Lokacin fadin ne baiyi ba "

"Saboda matarka dai kar ta ce kaci amanarta"


"Haba Nuratu wannan ba hurumunki bane ,yanzu sai ki tsahirta masa da rashin kunya tunda kinji komai , Congratulations guys " ta waiga ta kalli Ahmed ta fashe da dariya "Bari Inyi turancin Gwari Gwari _Double congrats_ Sabon Aure ga kuma rabo ,Allah ya inganta" 


Murmushi yayi "Kina dagungumemen kyauta na musamman ,amma dai yanzu to sai a Barni mu tafi da matata ,and plz wannan sirrin ya kasance tsakanin mu ko Fauza ban yarda ta sani ba . My happiness a tashi mu koma"


Kwaɓe fuska tayi "Ni anan zan kwana "


"Hum da kin lallaɓani bakiyi min tsiwa ba da na barki amma yanzu a hotel zamu kwana gobe mubi Flight ɗin safe"


Duk yanda taso kwana amma ya tubure, waigawa tayi ta kalli um_jafar 

"Anty ki rokesa Allah nayi kewarki " dole um_jafar ta saka baki ko zai yarda 

"Ha'ah ina bukatar matata mana"


Ahmed fa ba sauki sai Allah dole Um_jafar ta shiga garden dinta tasa masu aiki suka hado mata fruits masu zaƙi ta cika mata ƙaramar abu da dambun nama ta zuba a mota ta tuƙasu a motarta zata kaisu hotel ɗin da ya saba sauka in yazo da Fauza 


Eweeeh Hotel ɗin da 3super ma'am suke ciki 


To Allah yakaɗa A'i a rogo kar su haɗe a can.


No comments