, Nihad ta ki yarda su hada ido da shi, ya dinga kallonta don duk a tsorace take, ya kamo hannunta zai yi magana aka bude kofa Mami tayi ta...Read More
Washegari wajen karfe tara na safe kiran Farooq ya shigo wayar khalil dake bacci, bude ido yayi a hankali ya jawo wayar yana kallon screen ...Read More
Mikewa Nihad tayi bayan ta tuna wayar da Aunty Maryam ta bata, ta sauko daga kan gadon ta tafi inda empty bags din suke ta duba wanda wayar...Read More